Allah Sanya Alheri!!! Jarumar Film Ummi Zeeze Ta Auri Tsohon Shugaban Kasa IBB (HOTO)

Akwai alamu masu karfi da suke nuna cewa dai tsohuwar jaruma wasan kwaikwayon nan, wadda ta koma waka da 'yan kudancin kasar nan wato Ummi Zeeze na shirin angoncewa da tsohon shugaban kasa Badamasi Babangida a wani aure wanda watakil zaa daura cikin sirri.

CLICK BELOW TO WATCH PICTURES!!!

Du dai da cewa ba wanda ya san lokacin da aka daura auran, tuni dai jarumar ta bayyana a shafinta na Instagram cewa an riga anyi baiko tsakaninta da tsohon shugaban kuma nan bada dadewa za'a sha shagalin bikin.

Jarumar dai kara tabbatarwa da mutane alakar ta su , bayan da tshon shugaban yayi wata rashin lafiya da ta kaishi har da zuwa turai neman magani. A lokacin dawowar ta sa ne jarumar ta bayyana jin dadinta ta hanyar cewa Allah ya dawomin da kai lafiya Mijina ta kuma sa hotonsa tare da rubutun, tana nufin tsohon shugaban kasar.

CLICKIN HOTON KASA DON KOYON YADDA ZAKA GAMSAR DA IYALINKA SOSAI

Ga dai hotunan abinda ta rubuta mun kawo muku....


0 Response to "Allah Sanya Alheri!!! Jarumar Film Ummi Zeeze Ta Auri Tsohon Shugaban Kasa IBB (HOTO)"

Post a Comment