Buhari Na Fama Da Rashin Lafiya Sosai !!!

Wasu rohottanni da suke futowa daga fadar shugaban kasa na nuna cewa yanzu haka shugaban Kasa Buhari na kwance da fama da rashin lafiya. Majiyar da kamfanin jarida na premium times ya rawaito cewa rashin lafiya har ta kai ga shugaban be samun futowa daga gidan sa.
Click Below to Watch ThVideo
Majiyar ta tabbatar da cewa Buhari yana fama da cutar ciwon kunnan ne wadda aka fi sani da suna Meniere a turance. Ance dai Shigaban yana kuka da jin kara me zafi a kunnuwansa guda biyu wanda saboda haka sun jawo masa rashin jin magana sosai.
Yi Clicking Hoton Kasa Domin Shiga Whatsapp Group Na Ahlan Ya Ramadan

Da yawa daga cikin makusantan shugaban dai sun san labarun rashin lafiyar da yake fama dashi har na tsahon sati 2.

Idan baku manta ba dai a kwanakin nan shugaba Buhari yayi canceling ziyarar aiki masu dama da yayi niyyar kaiwa jahohin Legas da Bayelsa. A yanzu haka ma dai mataimakin shugaban kasa na can na wakiltar sa a wani taro da ake a garin senegal.
Allah Ya bashi lafiya

0 Response to "Buhari Na Fama Da Rashin Lafiya Sosai !!!"

Post a Comment