Hoton Tsohon Gwamnan Lagos Fashola a Umara Saudia ( HOTUNA)

Tsohon gwamnan lagos kuma minister aiyuka ya je umara saudia wannan shekarar, Allah ya karba ibadunmu. Click Below To Download Video...
Read More

Ko Kun San Wane Cikin Kayan Ball (HOTUNA)

Wani hoton tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana inda ka ganshi sanye da kayan kwalla shi da wasu abokan sa tun na yarinta....
Read More

Kwankwaso Ya Taya America Murnar Samun Ya'nci (Hotuna)

A yau ne dai Kasar America ke murnar samun yanci daga wajan turawan mulkin mallaka. Yau dai shekara 240 kenan da samin yancin na su. T...
Read More

Nan Da Watanni 18 Dan Nijeriya Sai Dai Ya Bada Kyautar Shinkafa , Inji Shugaba Buhari

A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari Ya bayyana cewa nan bada dadewa ba najeriya zata wadatu da shinkafa yadda sai dai mu dinga b...
Read More

Dollar Tayi Tashin Gwauron Zabo.. Kalli Sabon Farashin Dollar Na Yanzu

A jiya litinin dai dollar tayi wani mummuna tashin gwauron zabi kwanaki kadan bayan babban bankin Nigeria CBN ya kaddamar da wani sharri na ...
Read More

Kalli Yadda Aka Ma Wasu Barayin Wayar Transformer a Garki (HOTUNA)

Wani abun mamaki jiya dai ya faru a garin Garki da ke Abuja bayan da aka kama wasu barayin wutar nepa sunzo satar wayar nepa da ke unguwar a...
Read More

Labari Da Dumi Dumi... Buhari da Goodluck Suna Ganawar Gagggawa Ta Sirri (Hoto)

Tsohon shugaban kasa Good luck jonathan na can na ganawar sirri da shigaban kasa Buhari akan yadda za'a shawo kan tsagerun niger de...
Read More

GOMBE: Ali Kwara Da 'Yan Sanda Sun Cafke Wasu Barayi

A jihar gombe wasu ‘yan fashi da makami sun hallaka wata mata ‘yar kasuwa ‘yar kasar kamaru sa’an nan suka kuma harbe wani malamin ja...
Read More

An kashe matar da ta yi 'ɓatanci' ga Annabi a Kano

Rundunar 'yan sandan jihar Kano da ke Najeriya ta ce ta kama mutum daya, bayan kashe wata mata da aka zarga da yin ɓatanci ga Ma...
Read More