Yanzu dai haka mutanen cikin Jahar legas na cikin zulimi da tsoro bayan wani musulmi ya fara haushin kare da irin halayyar kare a lokacin da yake kokarin komawa addinin kirista.
Shi dai wani abin alajabi ya farune a karamar hukumar ikorodu, a jahar legas.
Mutum me shekara 43 yayi tattaki fun saga garin kogi zuwa legas domin canja addinin.
Dalilinsa na komawa kirista in shine, inji shi, tsananin talauci da kuma rashin lapia dake damunshi. Yace yayi addua amma ba wani canji. Yace hakan shi yasa yake tunanin addinin ba gaskiyane ba.
To Allah sa mu dace dai.
0 Response to "Wani Musulmi ya zama Kare bayan yaje coci dan komawa kirista."
Post a Comment