Aure Dadi: Sadiya gyale ta narka Kiba

Aure ni'ima , ance du wanda be ba besan dadin rayuwa ba.

Sadiya gyalle dai jki ya fara
kyawu.
Kwanaki da jarumar tayi aure duk
sai ta fita kamanninta!
Amman bayanda muka sabbin
hotunnanta da jarumi Baballe Hayatu
sai muka ga lalle ta fara dawowa
Jarumar da muka sanni.
Tau ga dai hotunan:

0 Response to "Aure Dadi: Sadiya gyale ta narka Kiba"

Post a Comment