Kankantan Azzakari yasa wani Magudanci ya kashe Kansa.

Wani gidanci me suna Adam, a garin kano, ya hallaka kansa  saboda bakin cikin cewa azzakarinsa karamine wanda saboda hakan yasa baya iya gamsar da matansa na sunna. Shidai wannan magidanci kafin ya dauki ransa sai da ya rubuta takarda ya bayyana dalilinsa na daukan rayuwan tasa.

Ban rasa komi a rayuwana ba, Allah ya horemin duk wani abu da dan adam yake bukata amma kullum ina cikin saboda na kasa samin matar da zan iya gamsar da ita saboda kankantar azzakarina. Na gane cewa kudi d bashi ne komi a rayuwa ba, ga komi Allah ya bani amma ina cikin bakin da kunci na rashi abokiyan zama. Inji marigayin.

Ya kara da cewa bai ga amfani zaman sa a duniya ba cikin ciki, wannan shine dalilin da yasa ya dauki rayuwarsa. Rohotanni dai na nuna cewa mutumin ya auri mataye har 5 amma ba wadda ta iya zaurewa ta zauna da shi.


Mene ra'ayinku game da wannan magidanci? shin abinda yayi ya dai.

0 Response to "Kankantan Azzakari yasa wani Magudanci ya kashe Kansa."

Post a Comment