Allah ya fara wulakanta Shekau da cutar shanyewar jiki, ya bayyana mika wuya ga sojoji a sabon video.

Watanni hudu kenan da boyewar shugaban kungiyar nan ta Boko haram, Malam Abubakar Shekau. Tunda bayan boyewar tasa ba wanda ya karajin duriyar sa ko labarin da halin da kungiyar ciki. Wannan ya biyo bayan babban kokari da sojojin Najeriya suka kara na ganin cewar an murkushe  kungiyar.

To ayau Alhamis ne dai muka samu wani fefen video da ke nuna shugaban na boko haram kwance cikin nadama da hawaye inda yake bayyanawa magowa bayan kungiyar cewa shifa tasa ta kare domin yana fama da cutar barin jikin da ta sameshi rana tsaka, Ya kuma bayyanawa magoya bayansa cewa su mika kai ga sojojin Najeriya.

Wata majiya dai ta kusa da kungiyar ta nuna cewa shekau in na cikin mawuyaacin halin da komi yi masa ake har da kuwa tsarkin ibada. Zamu kawo muku videon ba dadewa.

0 Response to "Allah ya fara wulakanta Shekau da cutar shanyewar jiki, ya bayyana mika wuya ga sojoji a sabon video."

Post a Comment