Me Yasa Maza Soyayya Dan Allah Se Don Kwadayin Duniya? donate Car California

Taimaka Ka tsaya Ka karanta Labarina sannan ka taimakamin da addu'a ko shawara Domin Ina  cikin matukar damuwa. donate car California.
Ina rubuta wannan labari nawa dai misalin karfe 2 na dare yanzu. Wannan yana nuna maka cewa
na kasa samin bacci ne saboda tsananin bakin ciki da tunani da yake damuna, shekarata 3 uku kenan rabona da na samu baccin da ya wuce na tsahon awa uku?donate car California

idanuwana na cike da kwalla da hawaye da jin haushi da tsanar kai na. me yasa na kasa samin sa'a a rayuwa ta? Me yasa abinda mutane suke samin cikinnsauki ni yake bani matukar wahala?

         Idan Har yanzu baka samu shiga whatsapp group In mu ba danna/clicking hoton na kasa
Ni dai na kasance budurwa kuma Ina zaune a garin Kaduna. Yanzu dai haka ina da shakera 29 amma har yanzu Allah be nufini da samin wanda zai so ni tsakani da Allah.Ba wai bana samin samari da suke zuwa wajena ba ne, du wadanda suke zuwa ba wai domin suna sona tsakani da Allah ba ne ko kuma suna mu raya sunnar manzon Allah(s.a.w), suna zuwa na domin kwadayin dukiyar da Allah ya bani.donate California

Babana dai wani hamshakin me kudi ne a garin Kaduna, ya mutu shekara 5 da suka wuce. Kasancewar nice kadai er sa yanzu komi na dukiyarsa ya dawo hannuna. Ganin wannan dukiya yasa samari da yawa su dinga zuwa wajena amma da na gwadasu se naga bani suke so abin hannuna suke so. donate car

    Kana Neman Matar Aure? clickin/Danna wannan Link/rubutu na kasa kaga abin mamaki

Ni bance se na auri me kudi ba, kawai ina neman wanda zai so ni tsakani da Allah wanda ba zai rabu dani ba idan kudin sun kare. Tsabar son zuciya akwai wani saurayin nawa
da yaje ya hada baki da abokansa saboda yaga ina son sa yace wai an saceshi se na bada miliyan goma sannan za'a sake shi. donate car California

Ina da Mota guda uku, End of discussion da Mercedez, car insurance,amma na ajiye su na dena hawa saboda an cemin motar da nake hawa ke sanya wasu mazan na kirki su ki zuwa.
ya zanyi da rayuwa ta ina neman shawara?

0 Response to "Me Yasa Maza Soyayya Dan Allah Se Don Kwadayin Duniya? donate Car California"

Post a Comment