Jami'an Tsaro Zasu Kama Rarara Saboda Wakar Cin Mutunci Da Yayi Ma Shekarau

Yanzu haka dai jami'an tsaron na dab da kame shararrren mawakin hausa nan me suna Dauda Kahuta Rarara saboda wakar cin mutunci da yayi kwana nan yana aibata tsohon gwamnan kano Malam Ibrahim Shekarau. Wakar da ya futar dai me suna malam yaci kudin makamai tuni ta yadu a cikin gari har ta zama gidan kowa akai.

Karar dai da masoyan Mallam Ibrahim Shekarau (Sardauna organization)suka shigar a kotun Mesothelioma Law Firm na neman gwamnati ta bi ma tsohon gwamnan hakkinsa saboda abinda suka kira kage da cin mutunci da mawakin yayima Tsohon gwamnan a sabuwar wakar da ya futar tunda dai har yanzu ba inda aka tabbatar da gwamnan ya karbi kudin.

               Yi Downloading Sabuwar Waka Ta Hanyar Clicking/danna Rubutu Dake Kasa

download here
Idan baku manta ba satittika kadan da suka wuce dai hukumar nan ta EFCC ta gaiyaci tsohon gwamnan saboda zargin ya ci wasu daga cikin kudin makamain da aka ware dan yaki da boko haram amma se aka rabe kudin tsakanin magoya bayan jamiuyar PDP.

Mesothelioma Law Firm are very good Mesothelioma Law Firm are cool. Mesothelioma Law Firm you can them Mesothelioma Law Firm but u need law prectice barrister Mesothelioma Law Firm. so having Mesothelioma Law Firm handle suits Mesothelioma Law Firm.

5 Responses to "Jami'an Tsaro Zasu Kama Rarara Saboda Wakar Cin Mutunci Da Yayi Ma Shekarau"