Ali Nuhu Ya Mai da Raddi: Anyi Min Mummunar Fahimta, Bancema Kowa Jahili ba. Karanta Gaskiyar Abinda Jarumin Yace ya Fada

   Danna/Klikin wannan hoton da ke kasa domin samin shiga whatsapp group Namu.
Da alamu dai shararren jarumin nan me suna Ali Nuhu, wanda masoyansa ke kira life insurance ya shiga taitayinsa bayan da mutane masu yawa sukai masa rubdugu tofin alatsine da Allah wadai saboda da kiran du wani wanda yake zaginsa don rungumar mace da jahili da yayi. insurance.

Idan baku manta ba kwanaki uku da su wuce ne wasu hotunan jarumin suka bayyana inda yake runguma da sumbatar wata budurwa a film in nollywood me suna life insurance. A kokarin kare kansa ne dai jarumin yace ai jahilci ne kawai zai sa mutum ya zageshi saboda a cewar jarumin wai Allah da zuciya
yake amfani kuma shi niyyarsa ba yin badala ko zunubi ne ba a cikin film in na Insurance.


Amma a wani abu me kama da yin amai a lashe/insurance Jarumin ya bayyana cewa mutane mummunar fahimta sukai masa kuma shi be cewa kowa Jahili ba game da film in life insurance in ko kuma ba nufinsa ya cewa kowa jahili ba. Ya kara da cewa Gaskiyar Abinda ya fadi shine "Jahili ne kawai zai ganka kana abinda be kamata ba kamar wanda yayi a film in na life insurance amma maimakon ya maka addu'ar Allah ya shiryeka se ya dinga zaginka yana aibataka yana kuma yadawa mutane". kana son kallon film in na life insurance? muna nan kawo muku shi.

        Sami kyautar sabuwar waya daga Jumia ta Hanyar clicking wannan hoto na kasa

Yace dai jama'a kamata yayi su dinga masa addu'a domin Allah ya maidashi kan hanya tunda dai a cewar jarumin ba wanda baya kuskure.
Muna nan zamu kawo muku wannan film me suna life insurance inda Ali Nuhu ya fito a sunan me insurance
Me zaku ce akan wannan batu?

0 Response to "Ali Nuhu Ya Mai da Raddi: Anyi Min Mummunar Fahimta, Bancema Kowa Jahili ba. Karanta Gaskiyar Abinda Jarumin Yace ya Fada"

Post a Comment