Fati Washa a Makka: Kalli yarda Jarumar Tayi Kyau a Umara

   Yi clicking Wannan Hoto Na Kasa Domin Shiga Whatsapp Group In Da Muka Bude
Yanzu dai haka jarumar nan Aisha Tsamiya Na saudiya inda take umara. Jarumar dai tayi shigar da baa Saba ganinta da ita ba Wanda mutane da yawa sukace sun Mata kyau.

Daman dai ai mu munsan ba shigar da tafi ta musulunci. Du ragowar rashin ganewa yasa Mata sukeyinsu.
Ga dai hotunan jarumar a saudiya mun kawo muku.

0 Response to "Fati Washa a Makka: Kalli yarda Jarumar Tayi Kyau a Umara "

Post a Comment