TASHIN HANKALI: WANNAN MATA DA YAYANTA GABA DAYA SUN MUTU SAKAMAKON GOBARA.

Gobara ta yi sanadiyar ajalin dukkan wadannan mutane dake cikin wanan hoto a daren jiya. Lamarin ya auku ne a cikin garin Yola, jihar Adamawa. Matar dai anji tana kalmar shahada kafin ta rasu.

0 Response to "TASHIN HANKALI: WANNAN MATA DA YAYANTA GABA DAYA SUN MUTU SAKAMAKON GOBARA."

Post a Comment