INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN; Kalli hotunan wani me satar mutane da aka kama da sassan jikin Mutane.

Wani masoyin wannan page ya turo mana wannan hoto inda yake cewa an kama wannan mutum ne a garin kebbi. Allah ka kare mu daga sharrin Azzzalumai.

0 Response to "INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN; Kalli hotunan wani me satar mutane da aka kama da sassan jikin Mutane."

Post a Comment