MATAR MAMMAN SHATA TA RASU

Hajiya Furera Mamman Shata (1958 - 2016)
Uwargidan fitaccen mawakin Hausan nan, marigayi Alhaji Mamman Shata Katsina, ta rasu a garin Katsina a jiya Litinin. Za a yi jana'izarta yau da safe a garin Funtua dake Katsina.
Allah ya jikanta.

0 Response to "MATAR MAMMAN SHATA TA RASU"

Post a Comment