Kalli Yadda Sojoji Sukayiwa Yan Boko Haram, a safiyar Yau.

A Safiyar Yau Sojojin Nijeriya Sun Yi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Boko Haram Da Suka Kubuto Daga Dajin Sambisa Zuwa Wani Kauye Da Ake Kira Fulawani.
'Yan bindigan suna kokarin tarawa da membobin su ne ko kuma iyalansu domin sauya sheka a yayin da sojojin suka far musu.
Bayan nasarar kashe 'yan bindigan guda biyar da sojojin suka yi, sun kuma gano babura, kekuna, takalman wanka da sauran kayayyaki a wurinsu.

0 Response to "Kalli Yadda Sojoji Sukayiwa Yan Boko Haram, a safiyar Yau."

Post a Comment