TONON ASIRI!!! Kalli Hotunan 'Yan Majalisar Da Aka Kama Suna Neman Mata a Turai!!!

An Zargi Wasu 'Yan Majalisun Nijeriya Da Neman Karuwai A Kasar Amurka
Gwamnatin Amurka ta zargi wasu 'yan majalisar wakilan Nijeriya da neman karuwai a lokacin da suka kai wata ziyarar aiki kasar kwanakin baya.
A wata wasika da jakadan Amurka a Nijeriya, Mr. James Entwistle, ya aikawa shugaban majaliasar wakilan, Yakubu Dogara, ya zargi 'yan majalisa uku daga cikin goma da suka kai ziyara kasar da nuna rashin kamala da yunkurin yin fyade da neman karuwai.
CLICKIN HOTON KASA DON KOYON YADDA ZAKA GAMSAR DA IYALINKA SOSAI

A cewar Mr. Entwistle 'yan majalisar su ne: Mohammed Garba Gololo (APC, Bauchi), Samuel Ikon (PDP, Akwa Ibom) da kuma Mark Gbillah (APC, Benue).
Sai dai 'yan majalisar sun yi watsi da wadannan zarge-zarge, suna cewa ba su da tushe ballantana makama.
Ya kara da cewa Mohammed Garba Gololo ya yi yunkurin rungumar wata ma'aikaciya da ta je gyara masa dakinsa da zummar yin lalata da ita.
A martanin da ya mayarwa jakadan na Amurka Mohammed Garba Gololo: "Wadannan zarge-zarge ba su da kanshin gaskiya. Ban rungumi wata ma'aikaciyar otal ba, ballantana na bukaci yin lalata da ita."
A cewar sa, "Ina so Amurka ta janye wannan labari sannan ta nemi afuwa ta idan ba haka ba zan sa lauyoyi na su shigar da kara kan cin zarafi da ɓata suna na da ake son yi."
CLICK BELOW TO WATCH PICTURES

Mr. Entwistle ya kara da cewa "Mark Terseer Gbillah da Samuel Ikon sun bukaci ma'aikatan wurin ajiye motoci na otal din da su nemo musu karuwai."
Sai dai mai magana da yawun shugaban majalaisar wakilan, Turaki Hassan, ya shaida wa BBC cewa su ma ragowar mutane biyu da aka zarga sun musanta kalaman na Amurka.
"Majalisa ta mika takardan koken, kuma dukkansu sun mayar da martani a rubuce, inda suka musanta aikata abin da aka zarge su da shi.
Wani jami'i a ofishin jakadancin Amurka da ke Abuja, ya shaida wa BBC cewa ba za su yi magana kan abubuwan diflomasiyya da suka shafi daidaikun mutane ba

0 Response to "TONON ASIRI!!! Kalli Hotunan 'Yan Majalisar Da Aka Kama Suna Neman Mata a Turai!!!"

Post a Comment